• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Yanzu-yanzu: Yan majalisa sun amincewa Buhari ya karbo bashin $22.7bn

Aisha Mohammed by Aisha Mohammed
June 2, 2020
in LABARAI
0
0
Yanzu-yanzu: Yan majalisa sun amincewa Buhari ya karbo bashin $22.7bn
89
SHARES
76
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Majalisar wakilan tarayya ta amincewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, karban bashin $22.7bn daga kasar waje. Yan majalisar sun amince da karbo bashin ne a zaman majalisan da ya gudana ranar Talata bayan samun rahoton kwamitin basussuka.

 

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Za ku tuna cewa lokacin da shugaba Buhari ya mika bukatar karban bashin a 2019, za ce za’ayi amfani da su wajen wasu manyan ayyuka don jin dadin al’umma.

TheCable ta hararo. Amma wasu yan majalisa musamman daga yankin kudu maso yamma (Kasar Igbo) sun nuna rashin amincewarsu da hakan inda suka yankinsu ba ta da rabo a ayyukan da za’ayi da kudi. Hakan ya kai ga dakatad da lamarin bashin, sai yanzu aka samun daman cigaba bayan da Kakakin majalisan, Femi Gbajabiamila, ya roke su.

 

Gbajabiamila ya ce duk matakan da suka dauka na ganin cewa an magance matsalolin sun gamu da cikas saboda an riga an kammala yarjejeniya da wadanda zasu bada bashin. “Saboda haka imma mu amince da shi gaba daya, ko kuma kada mu amince da shi gaba daya.” Yace Yanzu-yanzu: Yan majalisa sun amincewa Buhari ya karbo bashin $22.7bn .

KU KARANTA: Buhari ya caccaki shugaban Dattawan Arewa Ango Abdullahi

Kakakin ya kara da cewa majalisar ta samu nasarar yarjejeniya da fadar shugaban kasa cewa idan za’a karbi wani bashin gobe, wajibi ne a sanya yankin kudu maso gabas da Arewa maso gabas ciki. “A karon farko, mun ayyana ayyuka na musamman da za a yi.

Mun yi yarjejeniya da bangaren zartarwa kan cewa wajibi ne a sanya wadannan ayyuka a wani sabon bashin da za a karba.” Yace Shugaba Buhari ya mika bukatar karban bashi ne ga majalisar dokokin tarayya karkashin Bukola Saraki amma sukayi watsi da shi.

 

 

A bangare guda, Legit.ng Hausa ta kawo muku rahoton cewa masu zanga-zanga a karkashin kungiyar Concerned Citizens of Abia North daga jihar Abia a ranar Talata, sun mamaye majalisar dokokin tarayya.

Sun yi kira ga shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahmad Lawan da ya yi gaggawan sanya kujerar bulaliyar masu rinjaye a majalisar, Sanata Orji Uzor Kalu a kasuwa. Yan mintuna bayan zanga-zangar, kotu ta bada umurnin sake Sanata Orji Kalu daga kurkuku. Hakan na nufin cewa za koma kujerarsa.

Tags: BuhariHausa Labarai
Share89TweetSendPin
Next Post
Sharudda da matakan karbar jinginar kananan rijiyoyin mai 57 a Najeriya

Sharudda da matakan karbar jinginar kananan rijiyoyin mai 57 a Najeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

May 19, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In