• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

‘Yan bindiga da Maharan da suka addabi Katsina sun Kade – Buhari

Aisha Mohammed by Aisha Mohammed
May 17, 2020
in LABARAI
0
0
‘Yan bindiga da Maharan da suka addabi Katsina sun Kade – Buhari
17
SHARES
92
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ta hannun kakakin sa, Garba Shehu, ya bayyana cewa mahara da ‘yan bindigan dake muzguna wa mutanen Katsina sun kai shi makura kuma yanzu za su dadndana kudar su a hannun zaratan dakarun Najeriya.

Buhari ya ce tuni gwamnati ta zakulo wasu zaratan sojoji domin aika su duka yankunan da wadannan ‘yan bindiga suke ta’addanci su gama da su.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Ya kara da cewa wasu daga cikin dakarun bankano bayanan sirri har sun dira kasar Katsina domin tattara bayanai da wuraraen da za a afkwa.

Sannan kuma shugaban dakarun Najeriya , Janar Gabriel Olonisakin, ya yi wa shugaba Buhari bayanai filla-filla na yadda zau gama da wadannan mahara.

A karshe Shugaba Buhari ya aika da sakon ta’aziyyar sa ga mutanen da wadannan yan ta’adda suka yi wa ta’adi da kuma wadanda a ka kashe.

Dan Majalisar Dokokin Jihar Katsina mai Wakiltar Karamar Hukumar Jibiya, Mustapha Jibia, ya tashi a zauren Majalisa ya ratattaki Shugaba Muhammadu Buhari, Gwamna Aminu Masari da sauran Sanatoci da Mambobin Tarayya da jihar Katsina.

Da ya ke kokawa dangane da yadda ‘yan bindiga ke kai hare-hare a Jihar Katsina, musamman yankin garuruwan Jibia, Mustapha ya ce jami’an tsaron Najeriya ba su tabuka komai, har gara ma na Jamhuriyar Nijar su ke kai musu dauki idan ‘yan bindiga sun mamaye kauyukan su.

Ya ce abin haushi Gwamna Masari ya shigo gidan gwamnati, Buhari ya shige Abuja ba su tabuka wa Katsina komai.

Ya kuma koka a kan dukkanin wakilan.jihar da ke Abuja, da ba su fitowa su na fadar gaskiya.

Ya ce su ke da shugaban kasa, amma baya ga Barno, jihar Katsina inda Buhari ya fito ce aka fi kashe mutane.

Har gara Coronavirus ta kashe mu da mutuwa hannun ‘yan bindiga

KU KARANTA KUMA: Ana Binciken Wasu ‘Yan China Da Suka Nemi Bada Cin Hanci a Sokoto

Biyo bayan munanan hare-haren da ‘yan bindiga ke kai wa garuruwan Katsina, Hakimin Batsari Tukur Mu’azu ya koka cewa jama’ar sa na kukan cewa har gara mutuwar Coronavirus da mutuwa a hannun ‘yan bindiga.

Mu’azu ya yi wannan kalami ne a cikin wani bidiyo da aka rika watsawa a soshiyal midiya, dangane da yadda mahara ke kai hare-haren kusan jama’a tare da kwace musu dabbobi da kuma zargin cin zarafin wasu.

Kananan Hukumomin Batsari, Jibia, Safana, Danmusa, Dutsinma duk su na fama da wadannan hare-hare na ‘yan bindiga.

“Jama’a ta sun gwammace Coronavirus ta kashe su, maimakon mutuwa a hannun ‘yan bindiga. Domin mu a Karamar Hukumar Batsari har yau Coronavirus ba ta kashe kowa ba. Amma ‘yan bindiga a kullum kashe mutane su ke yi, suna kwashe musu dukiya.

Ya yi kiran a kai agajin jami’an tsaro na sojojin, mobal da sojojin sama yadda za a yi wa maharan kwaf-daya.

Karamar Hukumar Batsari ta na cikin masifar hare-haren ‘yan bindiga. Garin Ruma ne na baya-bayan nan da aka kai wa farmaki.

Tags: BuhariNaijaxtreme hausa
Share17TweetSendPin
Next Post
Coronavirus ta tona asirin azzaluman shugabanni a Najeriya – Sheikh Gumi

Coronavirus ta tona asirin azzaluman shugabanni a Najeriya – Sheikh Gumi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

May 19, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In