• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Tsaro: Gwamna Zulum ya bude sabon ofis a Auno

NAIJAXTREME, MD, USA by NAIJAXTREME, MD, USA
May 9, 2020
in LABARAI
0
0
Gwamna Zulum
33
SHARES
45
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno zai kafa ofishi a kauyen Auno da ke karamar hukumar Konduga na jiharsa domin karfafa wa mutanen kauyen gwiwa da suka gudu saboda tsoron yan ta’adda su dawo gida.

A yayin da ya kai ziyara kauyen a ranar Asabar, Zulum ya ce zai rika amfani da ofishin daga lokaci zuwa lokaci domin karfafawa mutanen kauyen gwiwa su dawo gida. Ya ce hakan na da muhimmanci sosai duba da kusancin da Auno ke da shi da babban birnin jihar da kuma Jami’ar jihar kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Gwamnan ya bukaci a kara samar da jamian tsaro a kauyen domin hakan zai karfafa wa mutane gwiwa. Tsaro: Gwamna Zulum ya bude sabon ofishi a Auno. Hoto daga

KARANTA KUMA: Wani Ma’aikacin Fadar White House Ya Kamu Da COVID-19

Ya kuma umurci Ma’aikatar Sake Gina Garuruwa ta Tallafawa wadanda Iftilai ya fada musu ta yi gaggawar samar da abinci da kudi ga wadanda suke zaune a garin a halin yanzu. Zulum ya ce, “Kamar yadda na fada a baya, Auno gari ne mai muhimmanci kuma saboda kallubalen tsaro a Auno, mafi yawancin mutanen garin sun koma Maiduguri. “Nisan kilomita shida kawai daga Jamiar Jihar Borno zuwa Auno, korar mutane daga Auno yana nufin korar yan Maiduguri kuma rabin mutanen jihar suna Maiduguri ne.

“Ya zama dole mu dauki matakin kare Auno kamar sauran garurruwan jihar. Zan kafa wata shirin samar da gidaje domin idan na zo gari nima in samu wurin sauka. “A yayin da muke yaki da COVID-19, ya zama dole mu kula sosai da sauran bangarorin rayuwa. Auno garin manoma ne kuma damina ne yanzu, ya kamata mutane su koma gona. “Mafi yawancin mutanen Maiduguri suna noma a Auno. Don haka yana da muhimmanci mu mayar da hankali wurin samar da tsaro a Auno.”

Tags: Gwamna ZulumHausa newsNaijaxtreme hausa
Share33TweetSendPin
Next Post
Tattalin Arziki: Hukumomin Najeriya Sun Fara Mai Da Hankali Kan Bangaren Da Ba Na Man Fetur Ba

Tattalin Arziki: Hukumomin Najeriya Sun Fara Mai Da Hankali Kan Bangaren Da Ba Na Man Fetur Ba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In