• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Shugaban ma’aikatan Villa: Gwamna Abdulrazak ya gode ma Buhari bisa nadin Gambari

NAIJAXTREME, MD, USA by NAIJAXTREME, MD, USA
May 13, 2020
in LABARAI
0
0
Shugaban ma’aikatan Villa: Gwamna Abdulrazak ya gode ma Buhari bisa nadin Gambari
47
SHARES
85
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Gwamnan jahar Kwara, AbdulRahman AbdulRazak ya taya Farfesa Ibrahim Gambari murnar nada shi mukamin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa da shugaba Buhari ya yi masa.

Kamfanin dillancin labarun Najeriya, NAN, ta ruwaito gwamnan ya bayyana haka ne cikin wata sanarwa da kakaakinsa, Rafiu Ajakaiye ya fitar a garin Ilorin a ranar Laraba.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

KU KARANTA: Musulunci: Hukuncin kisa ne a kan duk wanda ya fito ya zagi Annabi – Inji Sanusi II

Gwamnan ya bayyana nadin a matsayin tabbacin sakayya ga jajircewa, aminci da kuma daddiyar alaka.

“Nadin ya bayyana cewa akwai manufa a tattare da ita, kuma ya dace da dan mu, Farfesa Gambari, wanda yake da tsaftataccen tarihi a matsayin jami’in diflomasiyya da kasancewarsa babban mutum a duniya.

“A madadin iyalina, gwamnatin jahar Kwara da al’ummar jahar, ina taya Wamban Ilorin murnar samun wannan mukami. Farfesa Gambari ya dade a matsayin mutumin shugaban kasa, don haka bamu yi mamakin nadinsa mukamin shugaban ma’aikatansa a wannan lokaci ba.

“Mun yaba da karrama mu da shugaban kasa yayi, a matsayinmu na al’ummar jahar Kwara. Muna fatan Allah Ya yi masa jagora, kuma Allah Ya kare Farfesa Gambari a kan wannan muhimmin aiki.” Inji gwamnan.

Daga karshe gwamnan ya yi addu’ar Allah Ya kare shugaban kasa Muhammadu Buhari, wanda gwamnatinsa ke cigaba da amfanar al’ummar Najeriya. A ranar Laraba, 13 ga watan Mayu ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanar da nadin Farfesa Ibrahim Gambari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa.

Buhari ya nada shi ne kasantuwar shi ba dan siyasa ba ne, ga tsananin hakuri da kuma matsayinsa a duniya duba da kwarewarsa wajen mu’amalar kasa da kasa.

Haka zalika tun daga shekarar 2015 Gambari ya kasance yana baiwa shugaba Buhari shawarwari ba tare da ya taba tambayar a masa wata alfarma ba. Gambari ya taba zama ministan harkokin kasashen waje a zamanin mulkin Buhari na Soja daga 1984-1985, don haka akwai aminci da daddiyar sanayya a tsakaninsu.

Tags: BuhariGwamna AbdulrazakNaijaxtremeShugaban
Share47TweetSendPin
Next Post
Muhammadu Buhari

Gambari: Abinda 'yan Najeriya za su yi tsammani daga gareni

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

May 19, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In