• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Shugaban Guinea Bissau ya kawo ma Buhari maganin Covid-19 na kasar Madagascar (Hotuna)

NAIJAXTREME, MD, USA by NAIJAXTREME, MD, USA
May 16, 2020
in LABARAI
0
0
65
SHARES
63
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

-Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakuncin shugaban kasar Guinea Bissau

-Ya karbesa ne a fadar Aso Villa da ke babban birnin tarayyar Abuja, Najeriya

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Kamar yadda hotunan suka nuna, shugabannin sun kiyaye dokar nesa-nesa da juna Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karba bakunci Shugaban kasar Guinea Bissau, Umaro Sissico Embalo a yau Asabar.

 

Ya karbesa ne a gidan gwamnatin tarayya da ke Aso Villa a babban birnin tarayyar Abuja. Kamar yadda hadimin shugaban kasa Muhammadu Buhari, Bashir Ahmad, ya wallafa a shafinsa na Twitter, an ga shugabannin kasashen biyu suna biyayya ga dokar nesa-nesa da juna.

 

Shugaba Buhari ya karba samfur din maganin cutar korona na gargajiya na kasar Madagascar daga hannun shugaban kasar Guinea Bissau. Kasar Afrikan ta yi ikirarin cewa maganin na da karfin kashe kwayar cutar Korona.

Shugaba Buhari ya karba bakuncin Shugaban kasar Guinea Bissau.

DUBA WANNAN: Mutuwar ban mamaki: Wani mashahurin sarki ya mutu a Kano

biyu Shugaba Buhari ya karba bakuncin Shugaban kasar Guinea Bissau.

A yayin bayani a kan maganin, mai bada shawara na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari, Mallam Garba Shehu, ya ce Buhari ya tabbatar da cewa zai yi biyayya ga kimiyya kafin fara amfani da maganin. Babu dan Najeriya da zai yi amfani da maganin har sai an tabbatar da ingancinsa a kimiyyance..

 

“Kamar yadda shugaba Buhari ya tabbatar wa da Shugaba Umaro Sissioco na kasar Guinea Bissau, ya ce ba za a fara amfani da maganin gargajiyar har sai an tabbatar da ingancinsa,” Garba Shehu yace.

 

“Muna da dokoki da tsarika a kasar nan. Duk wani ikirari ko magani da aka aiko da shi kasar nan, hukumomi za su tabbatar da ingancinsa. Ba zamu fara amfani da maganin ba har sai sun tabbatar da ingancinsa,” Shugaba Buhari yace.

A wani labari na daban, gwamnatin jihar Katsina ta dage dokar kulle da ta saka a baya a kananan hukumomin Mani da Safana a jihar kamar yadda This Day ta ruwaito.

Gwamnan jihar, Aminu Bello Masari, ya amince da dage dokar zaman gidan nan take kamar yadda yake cikin sanarwar da sakataren gwamnatin jihar, Dr Mustaha Inuwa ya fitar.

Tags: Hausa newsShugaban Guinea Bissau
Share65TweetSendPin
Next Post
Yanzu-yanzu: Tsohon dan majalisar jihar Kaduna, Yakubu Bityong, ya rasu

Yanzu-yanzu: Tsohon dan majalisar jihar Kaduna, Yakubu Bityong, ya rasu

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In