• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

NAIJAXTREME, MD, USA by NAIJAXTREME, MD, USA
September 15, 2020
in LABARAI
0
0
0
SHARES
324
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Ranar 10 ga watan Oktoba hukumar zabe ta kasa (INEC) ta tsayar domin gudanar da zaben kujerar gwamnan jihar Ondo Wata kungiya mai suna Coaliton ta gudanar da zaben gwaji a tsakanin ‘yan takarar jam’iyyun da ke da ‘yan takara a zaben.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020

Shugaban kungiyar Coalition, Akin Akinbobola, ya ce duk wanda ya samu nasara a zaben gwajin shibe zai lashe zaben da INEC za ta gudanar Dan takarar jam’iyyar APC a zaben kujerar gwamnan jihar Ondo kuma gwamna mai ci, Rotimi Akeredolu, ya samu nasara a kan sauran abokan takararsa a zaben gwajin da aka gudanar.

Dan takarar jam’iyyar ZLP kuma tsohon mataimakin Akeredolu, Agboola Ajayi, ne ya zo na biyu yayin da dan takarar jam’iyyar PDP, Eyitayo Jegede, ya zo na uku.

KU KARANTA KUMA: Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Kungiyar Coalition ce ta shirya zaben gwajin gabanin zaben gwamnan jihar da za a gudanar a ranar 10 ga watan Oktoba.

Coalition kungiya ce da ta kunshi jam’iyyun siyasa fiye da 26, kabilu daban-daban, kungiyoyin matasa, mata da sauransu. Sai dai, an dan samu yamutsi a wurin da aka tattara sakamako domin sanarwa.

Wasu daga cikin wakilan jam’iyyu sun hargitsa wurin ta hanyar yunkurin lalata akwatin kuri’u yayin da ake kidaya kafin sanar da sakamako na karshe. Sun yi hakan ne domin dakatar da sanar da sakamakon zaben gwaji bayan sun tabbatar da cewa jam’iyyar APC ce za ta lashe zaben.

Kalli faifan bidiyo a nan: Sai dai, jami’an tsaro sun gaggauta fitar da wakilan da su ka yi yunkurin kawo hargitsin kuma komai ya koma daidai bayan dan lokaci. Akeredolu ya samu kuri’u 162 a zaben gwajin da wakilai 400 suka kada kuri’a.

Agboola ya zo na biyu da yawan kuri’u 89 yayin da Jegede ya samu kuri’u 67, sai kuma dan takarar ADC, Prince Adelegan, wanda ya samu kuri’u 6 kacal.

VIDEO: Mock election turns rowdy in Ondo pic.twitter.com/VUdRklX8jC

— The Nation Nigeria (@TheNationNews) September 15, 2020

Tags: APCLabaraiSiyasa
ShareTweetSendPin
Next Post
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

May 19, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In