• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

Majalisar zartarwa ta amince da ayyukan N1.33bn a jami’ar Filato da Hukumar Kwastam

Aisha Mohammed by Aisha Mohammed
May 20, 2020
in LABARAI
0
0
‘Yan bindiga da Maharan da suka addabi Katsina sun Kade – Buhari
177
SHARES
100
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC), ta amince da bukatun da ma’aikatar ilimi da ma’aikatar kudi, kasafin kudi da tsare-tsaren kasa suka shigar, na gudanar da wasu muhimman ayyuka na sama da N1,348,057,600.

Ministan labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed, shi ne ya sanar da hakan yayin ganawa da manema labarai na fadar shugaban kasa bayan zaman majalisar zartarwa da aka gudanar a ranar Laraba, 20 ga watan Mayu.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Da yake bayani dalla dalla a kan amincewar da majalisar ta yi, Ministan ya ce ma’aikatar ilimi za ta kashe N610, 355, 221.82 wajen ginin sabon reshen nazarin kiwon lafiya a jami’ar jihar Filato, Bokkos. Haka kuma ma’aikatar ilimin za ta batar da N114, 357, 600 wajen sayen kayayyakin da za a kawata sabon reshen na jami’ar da sauran kayayyakin bukata da za a wadata shi da su. Kamar yadda jaridar The Nation ta wallafa, za a kammala sabon reshen nazarin kiwon lafiya na jami’ar ta Filato cikin makonni 12 inji Ministan. Haka zalika majalisar zartarwas ta amince da bukatar da ma’aikatar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasar ta shigar, na sayen kwamfutoci da na’urorin dab’i (printers) da za a wadata rassan hukumar fasakauri a kan N623, 700, 000.

KU KARANTA KUMA: KARAMAR SALLAH: ‘A fara duban sabon wata a ranar Juma’a – Majalisar Kolin Musulunci

Alhaji Mohammed ya ce ministar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa, Zainab Ahmed, ita ta gabatar da bukatar haka a zauren majalisar da cewa a kashe N623, 700, 000 wajen sayen kwamfutoci da na’urorin dab’i guda 1, 200.

 

Ministar kudin kasar ta ce za a wadata dukkanin shiyoyin hukumar kwastam da ke fadin Najeriya da na’urorin domin inganta ayyukansu na gudanar da harkokin kudi da albarkatu.

Naijaxtreme ta ruwaito cewa, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa a fadar gwamnatinsa ta Aso Villa da ke babban birnin Tarayya na Abuja. Wannan shi zaman majalisar na biyu da shugaban kasar ya jagoranta ta hanyar kiyaye dokar nesa-nesa da juna, wadda ta zama doka ta farko da aka fara bi tun a zaman majalisar na makon da ya gabata. Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, ‘yan majalisar kalilan ne suka hallara a zauren da ake gudanar da taron, yayin da da dama suka halarta ta hanyar bidiyo da aka hada da yanar gizo.

Majalisar ta zabi sauya salon zaman majalisar ne ta hanyar ba da tazara domin kiyaye dokokin da mahukuntan lafiya suka shar’anta da manufar dakile yaduwar cutar korona wadda ta zamto ruwan daren da ya game duniya. Ministocin da a dole su na da ta cewa kuma su na dauke da bayanan da za su gabatar su ne kadai suka halarci zaman majalisar a fadar shugaban kasa.

Tags: BuhariNaijaxtreme Labarai
Share177TweetSendPin
Next Post
Yaki da yan bindiga: Dakarun hadaka sun isa jahar Katsina don gudanar da aiki na musamman

Yaki da yan bindiga: Dakarun hadaka sun isa jahar Katsina don gudanar da aiki na musamman

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

Boko Haram sun yi wa garin Dapchi luguden wuta, sun banka wa gidaje wuta

May 19, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In