Game Damu

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

NaijaXtreme na samarda bayanai na sada zumunta a kullum ga miliyoyin mutane a duk fadin duniya.

NaijaXtreme ta bunkasa cikin yan shekarun baya ta samarda bayanai masu kayatarwa saboda jindadin masu ziyartar shafukanta.

NaijaXtreme tana taimakawa masu ziyartar shafukanta da kasancewa manyan labarai, nishadi, wakoki, bidiyoyi, wasanni, labaran shahararrun mutane a duk inda suke. Muna kawo muku nishadi a tafukan hannunku.

Ziyarcemu kasamu sabbin labarai, jita-jita, bidiyoyi da nishadi. Labarai tare da NaijaXtreme.

Kasance tare damu karka rasa muhimman labarai tareda NaijaXtreme.

A shekara ta 2018…
NaijaXtreme taci lambar yabo ta AGMA a matsayin mwallafa/nishadantarwa ta yanar gizo a shekara ta 2018 Wanda akayi a Maryland ta kasar Amurka.

NASARORINMU
A ranar 20 ga watan Mayu shekara ta 2018 NaijaXtreme ta kaddamar da zangon farko na NAIJAXTREME STARHUNT. Wuri ne inda ake bajekolin kwarewa sannan ake zaben gwanaye ta hanyar zabe. Domin Karin bayani danna www.naijaxtreme.com/starhunt

Burinmu shine taimakawa mawaka masu tasowa da dama tan musamman don bajekolin baiwarsu. Muna kuma hada taurari wuri daya wadanda basu taba tsammanin samun nasara ba.

Ku kasance tare damu domin kawo muku wani zangon na 2019 STARHUNT Wanda za’a sanar dashi nan bada dadewa ba. Fito da baiwar da Allah yamaka/ki sannan ka/kiyi nasara tare damu.