• Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
  • News
  • Politics
  • Entertainment
    • Biography
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
No Result
View All Result
NAIJAXTREME
No Result
View All Result
Home LABARAI

An gano wani sabon lahani da cutar Coronavirus ke yi wa jikin dan Adam

NAIJAXTREME, MD, USA by NAIJAXTREME, MD, USA
April 29, 2020
in LABARAI
0
0
An gano wani sabon lahani da cutar Coronavirus ke yi wa jikin dan Adam
0
SHARES
31
VIEWS
Share on FacebookShare on TwitterWhatsAppPinterest

Farfesa Akin Abayomi, kwamishinan lafiya na jahar Lagas ya bayyana wasu sabbin abubuwa da suka gano tattare da annobar COVID-19.

Related articles

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020

Abayomi ya ce cutar Coronavirus na shafar lafiyar koda da jinin dan Adam – Ya yi kira ga masu cutar suga, hawan jini da yawan kitse a jiki da su yi taka-tsan-tsan domin halin da suke ciki ka iya haifar da kamuwa da mummunar cutar Kwamishinan lafiya na jahar Lagas, Farfesa Akin Abayomi, ya ce cutar Coronavirus na shafar lafiyar koda da jinin dan Adam.

Ya bayyana hakan ne a ranar Laraba, 29 ga watan Afrilu a lokacin wani shirin Arise News.

An gano wani sabon lahani da cutar Coronavirus ke yi wa jikin dan Adam Source: UGC

Kwamishinan ya yi gargadin cewa masu kitse a jiki, da ciwon suga da hawan jini su yi hankali sosai, domin halin da suke ciki ka iya haifar da kamuwa da mummunar cutar.

“Akwai sabbin abubuwa da aka gano game da annobar COVID-19. Misali, ba wai cutar lumfashi bace kawai kai tsaye. Mun gano cewa yana shafar jini da koda.

“Wadanda abun zai fi shafa sune masu ciwon suga, hawan jini da matsalolin garkuwar jiki. Masu kitse a jiki ma na cikin hatsari. Idan ka fada cikin kowani rukuni, ya zama dole ku yi taka-tsan-tsan,” in ji shi.

KU KARANTA KUMA: Coronavirus: Majalisar wakilai na yunkurin hana sauka ko tashin jirage da taruka

A wani labarin kuma, mun ji cewa an kara samun sabbin mutane 38 da suka kamu da cutar annobar Coronavirus mai toshe numfashi a jahar Kano, kamar yadda hukumar kare yaduwar cututtuka, NCDC ta bayyana. NCDC ta bayyana haka ne cikin wani rubutu da ta wallafa a shafinta na kafar sadarwar zamani na Twitter a daren Talata, inda tace jimillan masu dauke da cutar a Kano sun kai 115.

“An samu karin mutane 195 da suka kamu da cutar COVID19 a Najeriya kamar haka 80 – Lagos, 38 – Kano, 15 – Ogun, 15 – Bauchi, 11 – Borno, 10 – Gombe, 9 – Sokoto, 5 – Edo, 5 – Jigawa, 2 – Zamfara, 1 – Rivers, 1 – Enugu, 1 – Delta, 1 – FCT, 1 – Nasarawa. “Zuwa karfe 11:50 na daren Talata 28 ga watan Afrilu, jimillan masu dauke da cutar a Najeriya sun kai 1532, mutane 255 sun warke yayin da mutane 44 suka rigamu gidan gaskiya.” Inji NCDC.

Tags: CoronavirusHausa newsNaijaxtremeNaijaxtreme hausa
ShareTweetSendPin
Next Post
Buhari ya nada Ali Hassan a matsayin shugaban riko na Bankin Manoma

Buhari ya nada Ali Hassan a matsayin shugaban riko na Bankin Manoma

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

SEARCH OUR ARCHIVES

Editors Pick

📺 NX TV

📺 NAIJAXTREME TV SUBSCRIBE

https://www.youtube.com/watch?time_continue=4&v=IOn0KPXCB6Y
  • Trending
  • Comments
  • Latest
Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

Na kwanta da samari sama da 62, amma duk cikinsu babu wanda ya nuna zai aure ni – Kyakkyawar Budurwa ta koka

May 23, 2020
Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

Sojojin Najeriya sun kama buhun shinkafa cike da alburusai a jahar Zamfara

February 12, 2020
Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

Yadda matasa suka yi wa ‘yar 18 gangami suka ci zarafinta a Kaduna

May 16, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

0

An Kama Mutane 6 Don Yin Bayyanar Ma’aikatan Kasuwanci A Katsina

0
LABARAI Yan ta'adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

Yan ta’adda sun kai farmaki hanyar Maiduguri-Damaturu, sun kashe 9

0
Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

Rundunar soji ta yanke wa wasu sojoji uku hukuncin daurin shekaru 10

0
Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya

September 15, 2020

Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara

September 15, 2020
dubi-kyawawan-hotunan-kasaitaccen-biki-na-kannen-uwargidar-gwamnan-jihar-kogi

Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi

September 13, 2020
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki

September 13, 2020

✉ Contact Us

NAIJAXTREME

NaijaXtreme ita ce shafin yanar gizo mafi girma dauke da muhimman labarai, labaran nishadi, wasanni, labaran shahararrun mutane, ado da kwalliya dakuma labaran yau da kullum.

Categories

  • Article
  • Biography
  • Breaking News
  • Business
  • DJ MIX
  • Education
  • Entertainment
  • Gossip
  • HEADLINES
  • Health
  • Movie
  • Music
  • News
  • NX TV
  • Politics
  • Sport

Recent Posts

  • Soyinka ga Buhari: Muna tunkarar mahallakarmu gabadaya September 15, 2020
  • Ondo: Bidiyon yadda zaben gwaji ya haifar da hargitsi yayin da APC ta samu nasara September 15, 2020
  • Dubi kyawawan hotunan kasaitaccen biki na kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi September 13, 2020
  • Farashin kayan abinci ya fadi warwas a jihar Taraba, a Kano, Katsina, Benue da Nasarawa abun babu sauki September 13, 2020

Newsletter

Our applications for phones
google play app store
  • Game Damu
  • NX TV
  • Yanar gizo Booking

© 2020 NaijaXtreme.

No Result
View All Result
  • News
  • Politics
  • Entertainment
  • Hausa News
  • Sport
  • Article
  • NX Radio
  • NX TV
  • StarHunt
  • More
    • Education
    • Business
    • Music
    • Health
    • DJ MIX
    • Gossip
    • Biography

© 2020 NaijaXtreme.

Login to your account below

Forgotten Password? Sign Up

Fill the forms bellow to register

All fields are required. Log In

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In