Fitaccen marubuci kuma wanda ya karba kyautuka da dama, Farfesa Wole Soyinka, ya kalubalanci shugaba Buhari - Farfesan ya jaddada...
Ranar 10 ga watan Oktoba hukumar zabe ta kasa (INEC) ta tsayar domin gudanar da zaben kujerar gwamnan jihar Ondo...
- An yi bikin kannen uwargidar gwamnan jihar Kogi su biyu - An gano matar gwamnan cikin kasaitaccen ado da...
Farashin kayan abinci ya fadi warwas a yankunan kauyuka jihar Taraba - Hakan ya kasance ne saboda billowar sabbin hatsi...
Alhaji Mahdi Shehu, fitaccen ‘dan kasuwa a Najeriya, ya shiga gidan rediyon Freedom da ke jihar Kaduna, inda ya jefi...
A wadannan arangamar, sojoji sun samu nasarar kashe ‘yan ta’adda 75 tare da ceto mutane 35 daga hannun su. Kakakin...
Jagoran Kungiyar Kare Muradun Kabilar Igbo Zalla, wato Ohanaeze, Nnia Nwodo, ya ce shekaru 50 bayan kammala Yakin Basasa wanda...
Hukumar Kula da Hako Albarkatun Danyen Mai (DPR), ta fito da wasu tsauraran sharuddan samun hakkin mallakar jinginar karamar rijiyar...